ha_tq/ezk/05/11.md

392 B

Don me Yahweh ya ce ba zai gafaarta ma zamaar Isra'ila ba?

Yahweh ya ce ba zai gafarta musu ba domin sun kazamtar da haikalin sa.

Me Yahweh zai yi da kowane kashi ɗaya cikin uku na Jama'ar?

Kashi ɗaya zasu mutu da annoba, kashi ɗaya zasu faɗi ta takobi, za a watsar da kashi ɗaya.

Me Yahweh yace zai yi bayan ya hukunta Jama'ar?

Yahweh yace zai zare takobi ya fafari Jama'ar.