ha_tq/ezk/05/09.md

158 B

Wane abubuwan ban banƙyama Jama'ar Isra'ila zasu yi sabo da hukuncin Yahweh a kan su?

Iyaye za su ci naman ya'ya su, ya'ya kuma za su ci naman iyayen su.