Me Ezekiyel zai yi da kashi ɗaya cikin uku na gashin kansa?
An gaya wa Ezekiyel ya ƙone kashi daya a cikin birnin, ya bugi ɗaya da takobi a kewayen birnin, ya kuma watsar da kashi ɗaya a iska.
Me Yahweh yace zai yi bayan Ezekiyel ya gama?
Yahweh ya ce zai zare takobi ya runtumi mutane.