ha_tq/ezk/04/16.md

242 B

Me Yahweh ya ce zai faru ga Yerusalem game da abinci da ruwan sha?

Yahweh ya ce abinci da ruwa zai zama abun awo.

Me Yahweh yace zai faru da jama'ar Isra'ila a wanna lokaci?

Yahweh yace mutanen Yerusalem za su yi rawar jiki su lalace.