Yahweh ya bar Ezekiyel yayi amfani da kashin shanu domin bai taba cin ƙazantaccen abu ba a rayuwar sa.