ha_tq/ezk/04/06.md

327 B

Don me Ezekiyel zai kwanta ta gefen hannun daman sa?

Ezekiyel zai kwanta ta gefen hannun daman sa domin ya dauki zunubin gidan Isra'ila.

Don me Ezekiyel zai kwanta ta gefen hannun daman sa har kwanaki 40?

Ezekiyel zai kwanta ta gefen hannun daman sa na kwanaki 40 domin ya kwatanta shekaru 40 na hukuncin gidan Isra'ila