400 B
400 B
Don me ya sa Yahweh ya ce wa Ezekiyel ya kwanta a gefen hannunsa na hagu?
Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya kwanta a gefen hannun sa na hagu domin ya ɗauki zunubin gidan Isra'ila a kansa.
Don me Ezikiyel zai kwanta ta gefen hannun sa hagu na kwanaki 390?
Ezekiyel zai kwanta a hannun sa na haguna kwana 390 don ya waƙilci shekara ta hukuncin Isra'ila. Ta haka zai ɗauki zunubin gidan Isra'ila.