ha_tq/ezk/03/26.md

325 B

Mene ne Ruhun ya ce Ezekiyel bazai iya yi da kalmominsa ba?

Ruhun ya ce Ezekiyel bazai iya sauta wa gidan Israila da kalmomin kansa ba.

Mene ne Ruhun ya ce Ezekiyel zai iya yi idan Ruhu ya yi magana da shi?

Ruhun ya ce Ezekiyel zai iya bude bakin saya ce, "Ubangiji Yahweh ya ce," lokacin da Ruhu ya yi magana da shi.