ha_tq/ezk/03/22.md

138 B

Mene ne Ezekiyel ya yi lokacin da ya ga daukakan Yahweh a sarari?

Lokacin da Ezekiyel ya ga ɗaukakan Yahweh, ya fadi a bisa fuskansa.