ha_tq/ezk/03/20.md

555 B

Mene ne Yahweh ya ce zai faru da Ezekiyel idan bai gargadi mugaye akan ayukan muguntansu ba?

Idan Ezekiel bai gargade mugayen ba, Yahweh zai bidi jinin su daga hanun Ezekiyel.

Mene ne Yahweh ya ce zai faru da Ezekiyel idan bai gargadi mai adalci wanda ya juya yana aikata zunubi ba?

Idan Ezekiyel bai gargadi mai adalci wanda ya juya ba. Yahweh zai tambaye jininsa daga hanun Ezekiyel.

Mene ne Yahweh ya ce zai faru da mai adalci da ya juya yana aikata zunubi?

Yahweh ya ce mai adalcin da ya juya yana aikata zunubi zai mutu a cikin zunubinsa.