ha_tq/ezk/03/16.md

289 B

Mene ne Yahweh ya ce ya maida Ezekiel ya zama wa gidan Israila?

Yahweh ya ce ya maid da Ezekiel mai tsaro wa gidan Israila.

Mene ne Yahweh ya ce zai faru da Ezekiyel idan ya ya gargade masu mugunta game da mugayen ayukansu?

Idan Ezekiel ya gargade mugaye, Ezekiyel zai cece kan sa.