ha_tq/ezk/03/04.md

442 B

Mene ne Ruhun ya ce wa Ezekiyel ya je ya yi?

Ruhun ya ce wa Ezekiyel ya je ya fadi kalmar Ruhun wa gidan Israila.

Bisa ga Ruhun, da a ce an aiki Ezekiyel zuwa wurin bakon harshe ne, yaya ne za su amsa maganar Ezekiyel?

Da a ce an aiki Ezekiel zuwa wurin bakon harshe ne, da sun kasa kunne ga maganar Ezekiyel.

Bisa ga Ruhun, Yaya ne gidan Israila za su amsa maganar Ezekiel?

Gidan Israila baza su kasa kunne ga maganar Ezekiel ba.