ha_tq/exo/40/36.md

155 B

Yaushe ne mutanen Isra'ila zasu shriya tafiyarsu?

Duk lokacin da aka ɗauke girgijen daga kan rumfar sujadar, mutanen Isra'ila zasu kama hanyar tafiya.