ha_tq/exo/40/31.md

277 B

Menene tsawon lokacin da Musa da Haruna da 'ya'yansa maza su kan wanke hannuwansu da ƙafafuwansu daga daron?

Musa da Haruna da 'ya'yansa maza su kan wanke hannuwansu da ƙafafuwansu daga daron, sa'ad da su ke shiga cikin rumfar taruwa, da sa'ad da su kan tafi bisa bagadi.