ha_tq/exo/40/26.md

123 B

Ina ne Musa ya sa zinariyar turaren bagaden?

Musa ya sa zinariyar turaren bagaden a cikin rumfar taruwa a gaban labule.