ha_tq/exo/40/08.md

149 B

Don menene ɗole Musa shafa wa daron tagulla da mazauninsa?

Dole Musa ya shafa wa daron tagulla da mazauninsa don ya shirya shi don aikin Yahweh.