ha_tq/exo/39/04.md

208 B

Menene aka yi da kafaɗu domin alkyabba?

An yi ɗamarar alkyabbar.

Menene aka aka zana da sunayen 'ya'yan Isra'ila goma sha biyu?

An zana sunayen 'ya'yan Isra'ila goma sha biyu da duwatsu masu daraja.