ha_tq/exo/37/23.md

151 B

Menene yawan zinariya da Bezalel yayi amfani don ya yi alkuki da fitilunsa?

Ya yi alkuki da kayayyakinsa tare da talanti ɗaya da zinariya tsantsa.