ha_tq/exo/37/17.md

223 B

Menene aka sa a kowane reshe daga alkukin?

Reshe na fari ya yi da kokuna uku an su kamar tohon almond tare da mahaɗai da furanni da kofuna guda uku wanda aka yi kamar almond ya yi fure a kan rashe da mahaɗan furannin.