ha_tq/exo/37/07.md

106 B

Wane gefe ne Kerubobin suke kallo?

Kerubobin suna fuskantar juna, suna kallon tsakiyar murfin kaffara.