ha_tq/exo/37/04.md

148 B

Don menene Bezalel ya sa sadunan a cikin ƙawayun da suke a gefan akwatin?

Ya sa sadunan a cikin ƙawayun da suke a gefan akwatin don ɗaukarsa.