ha_tq/exo/35/27.md

143 B

Menene za a za a jera a kan alkyabba da kyallen makalawa a kirji?

Za a jera duwatsu masu daraja a kan alkyabba da kyallen makalawa a kirji.