ha_tq/exo/35/20.md

282 B

Ina ne dukka kabilun Isra'ila suka tafi?

Dukkan kabilun Isra'ila sun tashi daga gaban Musa.

Wanene ya zo ya kawo baiko wa Yahweh domin yin rumfa ta sujada?

Duk wanda zuciyarsa ta kada shi da wanda ruhunsa ya iza shi ya yi niyya kawo wa Yahweh baiko domin yin rumfa ta sujada