Za a san cewa Musa ya sami tagomashi a gaban Yahweh idan Yahweh ya tafi tare da su saboda shi da mutanensa a ga bambanci daga dukkan sauran jama'ar da suke fuskar duniya.