Musa ya so Yahweh ya nuna masu hanyoyinsa domin domin ya san shi ya kuma cigaba da samun tagomashi a idanunsa.