Yahweh zai aika mala'ika a gaban Musa.
Yahweh ba zai tafi da shi ba domin su mutane ne masu taurin kai ne. Yahweh zai iya hallaka su.