ha_tq/exo/32/33.md

127 B

Yaya ne Yahweh ya hukunta mutanen domin sun yi ɗan marakin?

Yahweh ya aika da annoba ga mutanen domin sun yi ɗan marakin.