ha_tq/exo/32/30.md

187 B

Menene Musa ya so Yahweh yayi idan ba zai gafarta zunuban mutanen ba?

Musa ya so Yahweh ya shafe sunansa daga cikin litafin da Yahweh ya rubuta idan ba zai gafarta zunuban mutanen ba.