Lebiyawa kuwa suka yi yadda Musa ya umarta. A ranan nan mutane dubu uku suka mutu.
An sa su a cikin aikin Yahweh domin kowanensu ya yi gãba da ɗansa da ɗan'uwansa.