Wanene ya bar mutanen sun fi karfin a shawo kansu?
Haruna ya barsu sun fi karfin a shawo kansu
Wanene ya tara a kewaye da Musa sa'adda ya umarce kowa a gefen Yahweh ya zo wurinsa?
Sa'adda Musa ya umarce kowa a gefen Yahweh su zo wurinsa, duka Lebiyawan suka taru a kewaye da shi.