Bisa ga Haruna, mutanen suka ba shi zinariya, shi kuwa ya zuba su cikin wuta, daga nan wannan maraki ya fito.