318 B
318 B
Bayan da Musa ya gan marakin, menene yayi da allunan?
Ya watsar da allunan da suke hannunwansa sun farfashe a gindin dutsen.
Menene Musa ya yi wa marakin?
Musa ya ɗauki siffar ɗan marakin da mutane suka yi, ya kone ta, ya nike ta zama gari, ya barbada a cikin ruwa. Sa'annan ya sa mutanen Isra'ila su sha ta.