Sa'adda Yoshuwa ya ji hayaniyar da mutanen suka yi sa'adda suke ihu, ya zata cewa akwai hargowar yaƙi a zangon.