ha_tq/exo/32/12.md

111 B

Daga menene Yahweh ya huce?

Yahweh ya huce ya janye daga hukuncinsa da ya ce zai sa masifa a kan mutanensa.