ha_tq/exo/32/07.md

139 B

Menene mutanen suka ce shi ne allahn da ya kawo su daga ƙasar Masar?

Mutanen sun ce marakin ne allahn da ya kawo su daga ƙasar Masar.