ha_tq/exo/32/03.md

199 B

Wanene ya karba zinariyar daga mutanen ya narkar da su, ya kuma mai da shi siffa ta ɗan maraki?

Haruna ya karɓi zinariyar daga wurinsu, ya narkar da su, ya kuma mai da shi siffa ta ɗan maraki.