ha_tq/exo/31/18.md

161 B

Wanene ya yi rubutu akan alluna biyu na alƙawarin ka'idodi?

Yahweh ya ba Musa alluna biyu na alƙawarin ka'idodi, da aka yi da dutse, rubutattu da hannunsa.