ha_tq/exo/31/06.md

157 B

Don menene Yahweh ya sa fasaha a cikin zuciyar dukka masu hikima?

Yahweh ya sa fasaha a zukatan dukkan masu hikima don su yi dukkan abin da ya umarce su.