ha_tq/exo/31/03.md

334 B

Wane hikima ne Bezalel zai samu domin Yahweh ya cika shi da ruhunsa?

Yahweh ya cika Bezalel da Ruhunsa, ya ba shi hikima, basira da ilimi, da dukkan kayayyakin ayyukan hannuwa, don ya yi fasalin abubuwa da aikin zinariya da azurfa da tagulla; ya kuma yanka da jera duwatsu da sassaƙa itace-ya yi kowanne irin aikin fasahar hannu.