ha_tq/exo/30/37.md

193 B

Menene zai faru da mutumin da yayi wani abu kamar turare ko tsarkaken mai a matsayin turare?

Dukkan wanda ya yi turare irin sa, ko ya shafa wa wani shi, za a datse shi daga cikin mutanensa.