ha_tq/exo/30/22.md

323 B

Menene kayan yaji masu kyau a cikin man?

Sashin cikin man mai tsarki suna zubowa na awo ɗari biyar, da sinamon mai ƙanshi mai daɗi na awo 250, da kayan yaji mai ƙanshi na awo 250, da kayan yaji mai ƙanshi na kasiya na awo ɗari biyar, wanda aka auna bisa ga ma'aunin wuri mai tsarki, da kwalba ɗaya ta man zaitun.