ha_tq/exo/30/19.md

339 B

Menene tilas Haruna da 'ya'yansa zasu yi sa'adda suka shiga cikin rumfar taruwa ko sa'adda suka je kusa da bagadin domin yi wa Yahweh sujada ta wurin hidamar ƙona baiko?

Sa'adda suka shiga cikin rumfar taruwa ko sa'adda suka je kusa da bagadin domin yi wa Yahweh sujada ta wurin hidamar ƙona baiko, ɗole ne su wanke jikinsu da ruwa.