ha_tq/exo/30/15.md

178 B

Bayan da Musa ya ƙarbi kuɗin fansa daga Isra'ilawa, yaya ne zai ware su?

Bayan da Musa ya ƙarbi kuɗin fansa daga Isra'ilawa, ɗole ne ya ware cikin aikin rumfa ta taruwa.