Ɗole ne kowane mutum zai ba da fansa domin ransa ga Yahweh, domin kada annoba ta auko a cikin su sa'ad da Musa yake ƙidaya su.