ha_tq/exo/30/10.md

163 B

Menene tsawon lokacin da Haruna zai yi hadaya ta zunubi a kan ƙahon bagadin turaren?

Tilas Haruna ya yi hadaya ta zunubi a kan ƙahoninsa sau ɗaya a shekara.