Sa'adda Haruna zai kunna fitilun da yamma,ɗole ne ya ƙone turaren akan bagadin. Amma kada ka miƙa wani turaren a kan bagadin turaren.