ha_tq/exo/29/40.md

212 B

Menene za a miƙa ɗole da rago na farko?

Tare da ɗan rago na fari, za a miƙa mudu biyu na garin alkama mai laushi wanda aka kwaɓa da man zaitun kwalba biyu, da ruwan inabi shi ma kwalba biyu baiko na sha.