ha_tq/exo/29/38.md

136 B

Wane lokaci ne Musa zai miƙa kowane ragunan?

Dole ne ya miƙa ɗan rago ɗaya da safe, ɗaya ɗan ragon kuma ya miƙa shi da yamma.