Menene ɗole Musa zai yi da jini daga rago na biyu?
Dole ya sa shi a bisa kunnen Haruna na dama, da bisa kan kunnuwan 'ya'yansa na dama, da kan babban yatsansu na dama, da babban yatsan kowannen suna dama na ƙafa. Sa'annan ka yayyafa jinin a jikin bagadin a kowanne sashe.