ha_tq/exo/29/01.md

342 B

Menene za a kawo domin kallafad da Haruna da 'ya'yansa?

Waɗannan ne za a kawo domin kallafad da Haruna da 'ya'yansa: ɗauki ɗan bajjimi da raguna biyu marasa cikas da, gurasa marar gami, da waina marar gami gauraye da mai. Ka kuma ɗauki wainar alkama marar gami ka shafe da mai. wadda aka yi da kyakkyawar alkama. Wadda ake ci da zuma.